🍀🍀☘☘🍀🍀 *K'ARSHEN WAHALA*🍀🍀☘☘🍀🍀 *NA* *_Aishat A muh'd {Aunty}_*😘*GODIYA*_Godiya ga Allah {SWA} da ya bani ikon fara rubuta wannan littafin nawa tsira da amincin Allah su k'ara tabbata ga Annabi Muhammad {SAW}_..... *JAN HANKALI* _Wannan littafin banyi shi don wani ba ko wata nayi shine don fad'akarwa,nishad'antar wa don hka a d'auki abu mai amfani a bar mara amfani abin...
Showing posts with label Hausa Novel. Show all posts
Showing posts with label Hausa Novel. Show all posts
Thursday, 29 November 2018
Friday, 2 November 2018
Hausa Novel: Komai Rintsi ( By Hamagee )
ASASLOADED
November 02, 2018
0

馃尫: KOMAI RINTSI馃槍.........Na 馃尫Hamagee馃尫馃摎0鈨�1鈨� Yarinya yar kimann 4yrs ce ta saki kuka sakamakon rankwashin da tasha gun wanta,"tashi ki tafi gun uwarki" ya fadi da karfi wanda ya qara kidimar da yarinyar ta tashi da gudu ta nufi side dinsu tana kuka. "Me ya sameki Fadwa??"batace komai ba illa sautin kukan da ta qara nan da nan ran momyn ta ya baci dan tasan ba wanda zae sata kuka inba yayyanta ba.Tace "yi shiru ki fada mun, kinyi...
Saturday, 27 October 2018
Hausa Novel: Agola ( By Nabila Rabiu Zango )
ASASLOADED
October 27, 2018
0

🙆🏻 AGOLAH!!!nahMarubuciyar ZamaniNABILA RABIU ZANGO(Nabeelert Lady)@ (H,O,N,A) SADAUKARWA!!! Zuwaga dukkanin yan uwa da abokan arziki, ina me nuna farincikina gareku, Allah yabar zumunci, ameen.Bismillahir Rahmanirrahim.Part 1.....5Agarin kaduna, cikin unguwar Sarki. Awani katon gida, nashiga domin dauko maku labarin cikin gidan. Alhaji Abba Bala, hamshakin me kudine, yanada mata daya da ya,ya biyu mata, Sunan matarshi...
Tuesday, 23 October 2018
Hausa Novel: Shi Kadai Nake So ( By Beelybadaru )
ASASLOADED
October 23, 2018
0

*SHI KADAI NAKE SO*🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟 ✨✨✨ ✨✨ ✨✨By Beelybadaru😍✨_Bismillahir-rahmanir-rahim_*Wannan littafin nawa qagaggen labari ne banyi don cin xarafin wani ko wata ba, idan yayi dai dai da labarin rayuwarka ka gafarceni, kuma kar wanda ya juya min labarina ta wata siga, wanda yayi hkn na barsa da Allah...* ...
Monday, 22 October 2018
Hausa Novel: Zuciyarmu Daya ( By Eshat )
ASASLOADED
October 22, 2018
0

*_ZUCIYARMU 'DAYA_ .* 漏Mamuh geeeFor you my *zinnie* _Bismillahir-rahamanir raheem._ 1-2Zaune take Bakin gadon da abbanta ke kwance yana jinya tsawon shekara biyu.Hawaye ne kwance a fuskarta wa'inda zubowarsu sun zame mata azaliya.Shekarar abbanta biyu a kwance rigis yana jinya,Ita ke jinyarsa,ita ke aikin Samar da abibda zasuci duk da qananun shekarunta da basu haura sha bakwai ba.Kallon 'dakin dasuke ciki tayiBabu komai aciki banda ru6a66iyar...