Ga Karatun Mata Idan Mijin Su Zai Kara Aure!!!
1. Tun Bashi Da Komi Na Aure Shi.
Amsa: Ke Me Kike Da Shi Sanda Kuka Yi Auren?
2. Ko Rigar Kirki Ba Shi Da Shi, Ni Nake Rufa Masa Asiri, Ba Shi Da Ko Sisi.
Amsa: Ke Kika Yi Masa Arzikin, Idan Ke Kika Yi Masa Karbe Abinki.
3. Namiji Ba Shi Da Amana!
Amsa: Karin Aure Ma Rashin Amana Ne? To A Faranta Maki A Sabawa Allah Kenan!
Tuesday, 4 December 2018
Ga Karatun Mata Idan Mijin Su Zai Kara Aure!
Tags
# Muhawara

About ASASLOADED
AsasLoaded is the Number One Arewa Forums Alway Visit it.
Ga Karatun Mata Idan Mijin Su Zai Kara Aure!Dec 04, 2018
Labarin Soyayya Mai Abin TausayiOct 21, 2018
Category:
Muhawara
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment