Kwankwaso Zai Koma jam'iyyar APC:Inji Hon. Dr. Musa Iliyasu Kwankwaso Kwamashinan Raya Karkara Na Kano,Mezaku...
Showing posts with label Labarai. Show all posts
Showing posts with label Labarai. Show all posts
Monday, 3 December 2018
Thursday, 22 November 2018
YA SAYYADI YA YI LALATA DA DALIBARSA A KANO
ASASLOADED
November 22, 2018
0

YA SAYYADI YA YI LALATA DA DALIBARSA A KANODaga Ibrahim Rabiu Kurna Rundunar 'yan sanda ta jihar Kano ta yi holin wani Ya Sayyadi wanda wasu iyaye suka dauka don ya karantar da 'ya'yansu su 7 karatun Alqur’ani a gida amma ya yi amfani da wannan damar ya haikewa 'yar karamar su mai shekara 8 a cikin gidan.Ya Sayyadin mazaunin unguwar Dakata, yana da aure ya ce yarinyar ce take matsowa kusa da shi tace masa za ta yi rubutu sai ya daga ta daga nan dai sai...
Atiku Zai Sha Kaye A Hannun Buhari Amma Ba Da Ratan Kuri'u Masu Yawa Ba, Inji Shekarau
ASASLOADED
November 22, 2018
0

ZABEN 2019Atiku Zai Sha Kaye A Hannun Buhari Amma Ba Da Ratan Kuri'u Masu Yawa Ba, Inji ShekarauDaga Abdulrashid Abdullahi, KanoDan takarar Sanata a Kano ta tsakiya a jam'iyyar APC, tsohon gwamnan Kano Mallam Ibrahim Shekarau ya ce "babu tantama shugaban kasa Muhammadu Buhari zai koma kan kujerarsa a zaben 2019 da izinin Allah.Mallam Shekarau ya ce zaben da za a yi a badi 2019 ba irin na 2015 bane. Musulmi da Musulmi ne kuma dan arewa ne da dan arewa a tsakanin...
Sunday, 18 November 2018
Yan Najeriya Kuyi Alkalanci
ASASLOADED
November 18, 2018
0

Mun Cikawa 'Yan Najeriya Dukkan Alkawuran Da Gwamnatinmu Ta APC Ta Dauka Musu,Cewar, Ministan Yada Labarai, Lai Mohammed.&nb...
Friday, 16 November 2018
GARKUWA DA TAGWAYE A ZAMFARA
ASASLOADED
November 16, 2018
1

GARKUWA DA TAGWAYE A ZAMFARASanata Marafa Ya Bada Gudummawar Naira Milyan ShidaDaga Mukhtar Haliru Tambuwal SokotoSanata Kabiru Marafa ya tallafa da kudi naira milyan shida (N6,000,000) don a biya kudin da za'a sako tagwayen da aka yi garkuwa da su a Zamfara.Yanzu an samu adadin kudi naira milyan goma sha hudu (N14,000,000) saura naira miliyon daya ya cika naira milyan sha biyar kamar yadda masu garkuwa da tagwayen suka amince cewa sai an biya milyan sha biyar. Wannan...
Sunday, 11 November 2018
Zuwan Shugaba Buhari Majalisa
ASASLOADED
November 11, 2018
0

Zuwan Buhari Majalisa'Yan Majalisu Sun So cin Zarafi Na A Idon Duniya Amma Allah Yafi su, Cewan Shugaba Buha...
Monday, 5 November 2018
Kungiyar Kwadago Ta Ta Kasa Ta Janye Batun Yajin Aikin
ASASLOADED
November 05, 2018
0

DA DUMIDUMINSAKungiyar Kwadago Ta Ta Kasa Ta Janye Batun Yajin Aikin Da Ta Kudiri Niyyar Yi A Gobe Talata, Bayan Gwamnatin Tarayya Ta Amince Za Ta Biya Naira Dubu 30 A Matsayin Mafi Karancin Albashin Ma'aikata.MAJIYA: Vangu...
ME YA SA BA ZA MU YI WA MASOYA BUHARI UZURI BA?
ASASLOADED
November 05, 2018
0

ME YA SA BA ZA MU YI WA MASOYA BUHARI UZURI BA?Daga Maje El-Hajeej Hotoro1. ALI NUHUMiliyoyin masu kallon fina-finan Hausa sun yarda sun amince babu tauraro a kafatanin Kannywood kamar Ali Nuhu Mohammed Shekara da shekara kusan duk wani shahararren fim din Hausa da ya yi kasuwa ya samu karbuwa a wajen 'yan kallo Ali Nuhu ne a ciki. Su kansu masu shirya fina-finan sun camfa fim idan ba shi ba ya kasuwa.Tun da aka nada shi Sarkin Kannywood har yanzu shine...
Uwargidan Gwamnan Bauchi Ta Baiwa Mata 400 Tallafin Kudi
ASASLOADED
November 05, 2018
0

Uwargidan Gwamnan Bauchi Ta Baiwa Mata 400 Tallafin KudiUwargidan Gwamnan jihar Bauchi, Hajiya Hadiza Abubakar ta tallafawa mata 400 a karamar hukumar Azare a karkashin ta na NGO da B-SWEEP.Wannan shine karo na biyu da mata suke amfana da shirin bada tallafin a karamar hukumar ta Azare. A 'yan watannin baya an gudanar da shiri makamancin haka a karamar hukumar Bauchi, inda mata sama da 500 suka amfana da shirin.Makasudin shirin shine domin tallafawa mata...
Saturday, 3 November 2018
Tsohon Shugaban PDP Ahmad Mu'azu Na Dab Da Komawa APC Kamar Yadda Rohotanni Suka Nuna
ASASLOADED
November 03, 2018
0

Tsohon Shugaban PDP Kuma Tsohon Gwamnan Bauchi, Ahmad Mu'azu Na Dab Da Komawa APC, Kamar Yadda Rahotanni Suka N...
Thursday, 1 November 2018
Mutuwar Janar Idris Alkali Abin Dubawane
ASASLOADED
November 01, 2018
0

DUNIYA TA SAN DA WANNAN!Daga Datti AssalafyHaka kawai ‘yan ta’addan berom ba zasu tare motar Janar Idris Alkali bayan ya fada musu cewa shi babban hafshin soji ne mai mukamin Janar amma basuji tsoro ba suka kamashi suka kashe, dole akwai wani abu wanda binciken kwakwaf ne kadai zai bayyana, domin mun samu bayanai daga wajen ‘yan uwanshi na jini cewa Janar Idris ya bada wasu shawarwari kwanakin da basu wuce biyu ba sai wannan abin ya faru da shi.Hakika ‘yan...
Wednesday, 31 October 2018
An Gano Gawar Manjo Janar Alkali A Tsohuwar Rijiya
ASASLOADED
October 31, 2018
0

An Gano Gawar Manjo Janar Alkali A Tsohuwar RijiyaRundunar sojojin Najeriya sun tabbatar da cewa an gano gawar Marigayi Manjo Janar Idris Alkali a wata tsohuwar rijiya a wani anguwa da ake kira Guchwet da ke Shen a karamar hukumar Jos ta kudu a jihar Filato.Shugaban masu binciken na Sojoji Umar Mohammed ya tabbatar da ganin gawar sojar da ya bace tun a ranar 3 ga watan Satumba 2018 a kan hanyarsa ta zuwa Bauchi daga Abuja a J...
Dandazon Turawan Da Suka Ziyarci Saudiyya Gudanar Da Umrah Bayan Sun Musulunta
ASASLOADED
October 31, 2018
0

Dandazon Turawan Da Suka Ziyarci Saudiyya Kenan Domin Gudanar Da Umrah Bayan Sun Musulunta&nb...
Tuesday, 30 October 2018
Dole A Daina Kashe-Kashe A Kasar Nan –Buhari
ASASLOADED
October 30, 2018
0

Shugaban kasa Buhari ya ce dole wannan kashe-kashen na rashin hankali ya tsaya, musamman a jihar Kaduna da take fama da rikicin kabilanci da na addini, Buhari ya umarci jami’an tsaro da su tabbatar sun kamu duk masu hannu a aikata wannan ta’asar ta kisan mutane ba gaira ba dalili, domin su fuskanci shara’a.Buharin ya furta wadannan kalaman ne a daidai lokacin da ya ziyarci jihar Kaduna don gane wa idon shi irin barnar da rikicin ya yi.‘Gwamnatin Tarayya za...
Sunday, 28 October 2018
Dalibi Dan JSS 3 Ya Dirkawa Wata ‘Yar Bauta Kasa Cikin Shege
ASASLOADED
October 28, 2018
2

Wani dalibi a wata karamar makarantar sakandire da aka sakaya sunanta a jihar Abiya ya dirkawa wata budurwa mai yiwa kasa hidama karkashin NYSC cikin shege.Lamarin dai ya janyo cece kuce a makarantar ta yadda akai mai yiwa kasa hidamar har ya bari dan aji uku na karamar sakandire yayi kwance kwance ya dirka mata ciki.Wasu da dama na ganin duba da yadda ‘yar yiwa kasa hidimar ta baiwa dalibin tazarar shekaru bai kamata ace ya bari hakan ya auku tsakaninsu ba,...
Saturday, 27 October 2018
Cikin Hotunan Da Shugaba Buhari Ya Halarta Bikin Yaye Daliban 'Yan Sanda Dake Garin Wudil A Jahar Kano
ASASLOADED
October 27, 2018
0

Cikin Hotuna Bikin Yaye Daliban Kwalejin 'Yan Sanda Dake Garin Wudil A Jahar Kano Da Shugaba Buhari Ya Halarta&nb...
Thursday, 25 October 2018
An Sace Wasu Tagwaye A Jihar Zamfara
ASASLOADED
October 25, 2018
0

An Sace Wasu Tagwaye A Jihar ZamfaraDaga M Badaruddeen Batureyanzu masu satar Shanu Mutane suke sata a jiharmu. Inda aka sace wasu tagwaye Hassana da Husaina a yankin Daura dake karamar hukumar Zurmi a jihar Zamfara.Wannan jarabawar ta sace-sace da kashe-kashe dake adabar mu Allah ka kawo mana karshen ta a jihar mu da kasar mu baki daya.Source@ Arewablog....