Showing posts with label Nasiha. Show all posts
Showing posts with label Nasiha. Show all posts

Saturday, 3 November 2018

Ko Ka San Yadda Za Ka Ci Ribar Zama Da Mace?

November 03, 2018 0
Ko Ka San Yadda Za Ka Ci Ribar Zama Da Mace?
Hakika ba za ka taba samun jin dadin zamantakewar aure a cikin gidanka ba har sai ka kiyaye wadansu dabi’u da za ka mu’amalanci matarka da su, don haka sai mu kiyaye su. Hakika su mata suna son lallashi da ja a jiki, kuma suna son a dinga cewa ana sonsu ana kaunarsu. Don haka kada ka dinga yi musu rowar fadar haka, idan kuwa ka yi rowar to ka sanya hijabi tsakanin ka da ita na samun karancin soyayya da kauna.Ka sani cewa su mata ba sa son mutum mai tsananin...

Wednesday, 24 October 2018

Yadda Auren Amarya Ya Kusa Mutuwa Saboda Amfani Da ‘A-Cuci-Maza’

October 24, 2018 0
Yadda Auren Amarya Ya Kusa Mutuwa Saboda Amfani Da ‘A-Cuci-Maza’
Akwai wani saurayi  mai suna Faruk (ba sunansa na gaskiya ba) da yake neman wata yarinya da aure mai suna Ramlat (ita ma ba sunanta na gaskiya ba).  Suna gari daya ne amma ba unguwarsu daya ba.Ramlat ba ta wuce shekara 19 ba, budurwa ce mai takama da ji da kai.  Hasali ma ma yarinya ce da ba kowane namiji take kulawa a rayuwarta ba. Hakan ya sa samari da yawa suke  shakkar yi mata magana ko  hulda da ita.Duk da Ramlat ta fito ne daga...