#INSEARCHOFTHEKING In Filmhouse cinema kano From 14th December Inn shaa Allah...Come one, come all 💃💃💃💃💃💃💃 From the magnificent home of kannywood English Films JAMMAJE PRODUCTIONS.... Zamu fara haska wannan kasaitaccen shirin tun daga ranar 14 ga watan December har zuwa sati biyu masu zuwa Inn shaaa Allah...kada ku sake a baku labariPRODUCERS@realabmaishadda @kabirujammaje Story/Screenplay by @realahlan DIRECTED BY @ba...
Showing posts with label Kannywood. Show all posts
Showing posts with label Kannywood. Show all posts
Thursday, 22 November 2018
Friday, 16 November 2018
kamfanin FKD Production Sun Fara daukar sabon shirin mai suna "Kar Ki Man ta Da Ni"
ASASLOADED
November 16, 2018
0

A yau ne aka fara daukar sabon shirin kamfanin FKD Production mai suna "Kar Ki Man ta Da Ni" sabon shirin wanda Fitaccen Jarumin Finafinan Hausa, kuma Darakta @realalinuhu ya dauki nauyin shirya shi, kuma shi ne wanda ya ke bada umarnin shirin.Tun bayan da kamfanin ya saki fim din "Mansoor" ba su sake wani sabon shiri ba sai yanzu.Shiryawa; @nazir_danhajiyaBada Umarni; @realalinuhu#karkimantadani #exclusivekannyw...
Wednesday, 14 November 2018
Bidiyon Da Yaja Hakulan Mutane A Wannan Satin
ASASLOADED
November 14, 2018
0

Wani dan karamin bidiyo da yaja hakulan mutane yake ta kai kawo a wayoyi da shafukan sada zumunta wanda kuma mutane sukai ta bayyana ra’ayoyinsu akan bidiyon wanda yajawa babban mawakin mata Ado gwanja zagi da kuma kalaman fatan Alkairee dashi da matarsa.A kwanakin baya mutane da yawa sun san cewa ado isah gwanja wanda akafi sani da mawakin mata yayi aure wanda ya angwance tare da matarsa mai suna ” Maimunatu “.Jarumin ya saki bidiyon a shafinsa na sada zumunta...
Ummi Zeezee Ta Zama Shugabar Mata Ta Kungiyar Kamfe Din Atiku
ASASLOADED
November 14, 2018
0

ummizeezeeAlhamdulillah na samu mukami(appointment) wanda yau aka ban matsayin (women leader) na kamfen din alhaji atiku abubakar shugaban kasar nigeria na zabe mai zuwa na 2019 inshaa allah,kuma na samu appointment din ne a karkashin jagorancin ambassador aliyu bin abbas .thank you so much sir @binabbas...
Tuesday, 13 November 2018
Aisha Aliyu Tsamuya:- Sharhin Fim Din ‘Adamun Adama’ BIDIYO
ASASLOADED
November 13, 2018
0

Suna: Adamun AdamaTsara Labari: Munzali M. BichiKamfani: Sai Na Dawo Film ProductionShiryawa: Yahuza Sai Na DawoUmarni: Sadik N. MafiaJarumai: Adam A. Zango, Aisha Aliyu Tsamiya, Falalu A. Dorayi, Isah Adam, Abdul M. Sharif, Nuhu Abdullahi, Magaji Mijin Yawa, Hauwa Maina, Fati S.U, Fatima Abubakar. Da sauran su.Sharhi: Hamza Gambo UmarA farkon fim din an nuna Alhaji Sa’ad tare da italan sa, babban dan sa Kabir (Isah Adam) da matar sa (Hauwa Maina) suna taya...
Dan Kuka A Birni Ya Fita Kasuwa
ASASLOADED
November 13, 2018
0

Dan Kuka A Birni Yafito A Kasuwa ku nami naku da wu...
Saturday, 10 November 2018
Zafafan Hutona Jaruma Fati Washa Wuri daukan Sabon shiri mai Suna YANAYI
ASASLOADED
November 10, 2018
0

Fati washa suna dauka sabon shiri Mai suna YAN...