#INSEARCHOFTHEKING In Filmhouse cinema kano From 14th December Inn shaa Allah...Come one, come all 💃💃💃💃💃💃💃 From the magnificent home of kannywood English Films JAMMAJE PRODUCTIONS.... Zamu fara haska wannan kasaitaccen shirin tun daga ranar 14 ga watan December har zuwa sati biyu masu zuwa Inn shaaa Allah...kada ku sake a baku labariPRODUCERS@realabmaishadda @kabirujammaje Story/Screenplay by @realahlan DIRECTED BY @ba...
Showing posts with label Kannywood. Show all posts
Showing posts with label Kannywood. Show all posts
Thursday, 22 November 2018
Friday, 16 November 2018
kamfanin FKD Production Sun Fara daukar sabon shirin mai suna "Kar Ki Man ta Da Ni"
ASASLOADED
November 16, 2018
0

A yau ne aka fara daukar sabon shirin kamfanin FKD Production mai suna "Kar Ki Man ta Da Ni" sabon shirin wanda Fitaccen Jarumin Finafinan Hausa, kuma Darakta @realalinuhu ya dauki nauyin shirya shi, kuma shi ne wanda ya ke bada umarnin shirin.Tun bayan da kamfanin ya saki fim din "Mansoor" ba su sake wani sabon shiri ba sai yanzu.Shiryawa; @nazir_danhajiyaBada Umarni; @realalinuhu#karkimantadani #exclusivekannyw...
Wednesday, 14 November 2018
Bidiyon Da Yaja Hakulan Mutane A Wannan Satin
ASASLOADED
November 14, 2018
0

Wani dan karamin bidiyo da yaja hakulan mutane yake ta kai kawo a wayoyi da shafukan sada zumunta wanda kuma mutane sukai ta bayyana ra’ayoyinsu akan bidiyon wanda yajawa babban mawakin mata Ado gwanja zagi da kuma kalaman fatan Alkairee dashi da matarsa.A kwanakin baya mutane da yawa sun san cewa ado isah gwanja wanda akafi sani da mawakin mata yayi aure wanda ya angwance tare da matarsa mai suna ” Maimunatu “.Jarumin ya saki bidiyon a shafinsa na sada zumunta...
Ummi Zeezee Ta Zama Shugabar Mata Ta Kungiyar Kamfe Din Atiku
ASASLOADED
November 14, 2018
0

ummizeezeeAlhamdulillah na samu mukami(appointment) wanda yau aka ban matsayin (women leader) na kamfen din alhaji atiku abubakar shugaban kasar nigeria na zabe mai zuwa na 2019 inshaa allah,kuma na samu appointment din ne a karkashin jagorancin ambassador aliyu bin abbas .thank you so much sir @binabbas...
Tuesday, 13 November 2018
Aisha Aliyu Tsamuya:- Sharhin Fim Din ‘Adamun Adama’ BIDIYO
ASASLOADED
November 13, 2018
0

Suna: Adamun AdamaTsara Labari: Munzali M. BichiKamfani: Sai Na Dawo Film ProductionShiryawa: Yahuza Sai Na DawoUmarni: Sadik N. MafiaJarumai: Adam A. Zango, Aisha Aliyu Tsamiya, Falalu A. Dorayi, Isah Adam, Abdul M. Sharif, Nuhu Abdullahi, Magaji Mijin Yawa, Hauwa Maina, Fati S.U, Fatima Abubakar. Da sauran su.Sharhi: Hamza Gambo UmarA farkon fim din an nuna Alhaji Sa’ad tare da italan sa, babban dan sa Kabir (Isah Adam) da matar sa (Hauwa Maina) suna taya...
Dan Kuka A Birni Ya Fita Kasuwa
ASASLOADED
November 13, 2018
0

Dan Kuka A Birni Yafito A Kasuwa ku nami naku da wu...
Saturday, 10 November 2018
Zafafan Hutona Jaruma Fati Washa Wuri daukan Sabon shiri mai Suna YANAYI
ASASLOADED
November 10, 2018
0

Fati washa suna dauka sabon shiri Mai suna YAN...
Thursday, 8 November 2018
SAHABI Zai fito kasuwa 12/11/2018
ASASLOADED
November 08, 2018
0

from @realabmaishadda - SAHABI Zai fito kasuwa 12/11/2...
If I Am President movie starts showing in Cinemas across Nigeria and Ghana from tomorrow Friday November 9.
ASASLOADED
November 08, 2018
0

Greetings to you!I trust you're doing great!If I Am President movie starts showing in Cinemas across Nigeria and Ghana from tomorrow Friday November 9. Please share this poster on your social media pages, whatsapp and networks to help spread the word, we'll greatly appreciate it!If I Am President is more than just a movie, it is a voice and a movement for the Nigeria we all seek!PLEASE BE A PART OF THIS VOICE!!! Many thanks!...
Tuesday, 6 November 2018
KAR KI MANTA DA NI...... The show is about to start!
ASASLOADED
November 06, 2018
0

from Ali Nuhu Mohammed - KAR KI MANTA DA NI......The show is about to start!Umar M Shareef Yakub Mohammed EL-Yakub @abbaelmustapha1 @real_hassana_muhd Maryam Yahaya @bilkisu_shema @realamalumar@princess_khadejat @maryam_ab_yola Ayshatul humairah @rashidamaisaa @salisufulani10 Kannywoodcelebrities @sunusi_oscar__442 @ali_nuhu_fans_club Kannywood Exclusive @garzalimiko @shamsudaniya @hamza__yahaya @hafeezadobaba99 @real_kherleeydo Nazir Dan Hajiya...
Monday, 5 November 2018
BEST OF HAFEEZ (Video Songs And the Making of the Songs) Hitting ur screen soonest!!!
ASASLOADED
November 05, 2018
0

BEST OF HAFEEZ (Video Songs And the Making of the Songs) Hitting ur screen soonest!!! LyricsUmar M Shareef@nura_m_inuwaAbdul d one@hamisu_breaker_dorayiSONGS DIRECTORSAli Nuhu Mohammed@mustaphamshareef9531A presentation of AbmaishaddaAN ALI NUHU MovieProduced by the Kannywood Best Producer 2018 CITY PEOPLE'S AWARD @realabmaishaddaDirected by Ali Nuhu MohammedCc Umar M Shareef Ali Nuhu Mohammed Yakub Mohammed EL-Yakub @abbaelmustapha1 @real_hassana_muhd...
Thursday, 1 November 2018
An Rabawa Mawakan Wakar Sakamakon Canji Award -Hotuna
ASASLOADED
November 01, 2018
0

Idan baku mantaba a dazu mun kawo muku kadan daga cikin hotunan taro da a aka gwayyaci mawaka zuwa fadar shugaban kasa wanda uwar dakin mai girma sugaban kasa ta hada wannan taron dumin kaddamar da wakar Sakamakon Chaji.Bayan kammala taronne aka raba lambar girmamawa ga mawakan wato (Award) wace Aisha Buhari ta bawa ko wane mawaki nasa.Ga Hotunan:-MATAFati WashaRukayya DawayyaFati S.UFati Shu’umaJamila NaguduMaryam YahyaFati Nijar Bilkisu AbdullahiHalima...
Maimunatu Da Ado Gwanja: Irin Gwagwarmayar Da Mu Ka Sha Kafin Auren Mu.
ASASLOADED
November 01, 2018
0

Mujallar Fim ta watan Nuwamba ta fito:-–Maimunatu da Ado Gwanja: Irin gwagwarmayar da mu ka sha kafin auren mu.–Aisha, uwargidan Adam A. Zango a da, ta bude sabon shafin soyayya.–Jami’a ta ba Ali Nuhu digirin dakta.–Da soyayya irin tawa gara azabar kabari, inji Maryam ‘Yar Fim.–BBC sun karrama zakarun gasar Hikaya Ta.–Littafin ‘Shata Ikon Allah’ ya yi farin jini.–Yanzu harkar fim sai du’a’i, inji Muhibbat.–Yadda ziyara ga Buhari ta raba kan ‘yan fim.–Wace...
Wednesday, 31 October 2018
Auren Ado Gwanja Ya Shiga Tarihi
ASASLOADED
October 31, 2018
0

Daga Adamu Sani ChiromaMawaki kuma Dan wasan hausa Ado Isah wanda akafi sani da gwanja yayi aure, ya auri kyakkyawar mace Maimunatu.Auren ya shiga chikin tarihin kannywood. Domin tun kafin auren mahassada Duke tutiya cewa ba za’a bashi auren ta ba.Amma sai gashi Allah ya yi ikon sa har an daura auren.Mawaka sun nuna bajinta wajen taron. Dan mawaka har daga Nijar sun zo bikin auren gwanja.Fatan my Allah ya basu zaman lafiyaSource@ Arewab...
Monday, 29 October 2018
Zafafan Hotunan Jaruma Maryam Yahya
ASASLOADED
October 29, 2018
0

Jaruma Maryam yahya tana yiwa masoyanta barka da safiya da fatan sun tashi lafiya harma da wa ‘yanda ba masoyantaba.Allah ka sadamu da Alkairee dake cikin wannan rana ya tsaremu daga sharrin dake cikinta.Source@ Arewablog....
Wednesday, 24 October 2018
Ko Me Yasa Ali Nuhu Bai Bi Tawagwar Zuwa Wajan Buhari Ba?
ASASLOADED
October 24, 2018
0

To amma mai yasa Jarumi Ali Nuhu, bai bi tawagar Jaruman Masanaantar Kannywood ba wajen kaiwa shugaban kasa Muhammad Buhari ziyara ba, to ko shi baya tare da ra’ayin sauran Jaruman wajen Son Buhari ne?A hasashen dan Shafin ArewaBlog tayi ko shima yana bayan Madam Korede ne wace ta caccaki wanda sukaje wajan shugaban kasa.Souce@ Arewablog....