Ga Karatun Mata Idan Mijin Su Zai Kara Aure!!!1. Tun Bashi Da Komi Na Aure Shi.Amsa: Ke Me Kike Da Shi Sanda Kuka Yi Auren?2. Ko Rigar Kirki Ba Shi Da Shi, Ni Nake Rufa Masa Asiri, Ba Shi Da Ko Sisi.Amsa: Ke Kika Yi Masa Arzikin, Idan Ke Kika Yi Masa Karbe Abinki.3. Namiji Ba Shi Da Amana!Amsa: Karin Aure Ma Rashin Amana Ne? To A Faranta Maki A Sabawa Allah Ken...
Showing posts with label Muhawara. Show all posts
Showing posts with label Muhawara. Show all posts
Tuesday, 4 December 2018
Sunday, 21 October 2018
Labarin Soyayya Mai Abin Tausayi
ASASLOADED
October 21, 2018
0

♥+wasu masoyane biyu sunamutuqar son junansu fiye da misali sai wata rana budurwar tagayyaci saurayinnata zuwagidansu domin yasha ruwa agidan ma’ana yayi buda baki daganan sai yagaishe da iyayenta sannan sauran yan uwanta suganshi domin suna bukatar hakan kawai surayinnan ya amsa gayyatasukasa lokachi+♥.♥+ lokachi yayi sai yaje gidansubudurwartashi bayan yaje gidan sai ta fara gabatar dashi agaban mahaifinta sannan takaishi cikin gidansu gurin mahaifiyarta...