Showing posts with label Muhawara. Show all posts
Showing posts with label Muhawara. Show all posts

Tuesday 4 December 2018

Ga Karatun Mata Idan Mijin Su Zai Kara Aure!

December 04, 2018 0
Ga Karatun Mata Idan Mijin Su Zai Kara Aure!!!

1. Tun Bashi Da Komi Na Aure Shi.

Amsa: Ke Me Kike Da Shi Sanda Kuka Yi Auren?

2. Ko Rigar Kirki Ba Shi Da Shi, Ni Nake Rufa Masa Asiri, Ba Shi Da Ko Sisi.

Amsa: Ke Kika Yi Masa Arzikin, Idan Ke Kika Yi Masa Karbe Abinki.

3. Namiji Ba Shi Da Amana!

Amsa: Karin Aure Ma Rashin Amana Ne? To A Faranta Maki A Sabawa Allah Kenan!

Sunday 21 October 2018

Labarin Soyayya Mai Abin Tausayi

October 21, 2018 0



♥+wasu masoyane biyu suna
mutuqar son junansu fiye da misali sai wata rana budurwar tagayyaci saurayinnata zuwa
gidansu domin yasha ruwa agidan ma’ana yayi buda baki daganan sai yagaishe da iyayenta sannan sauran yan uwanta suganshi domin suna bukatar hakan kawai surayinnan ya amsa gayyata
sukasa lokachi+♥
.
♥+ lokachi yayi sai yaje gidansu
budurwartashi bayan yaje gidan sai ta fara gabatar dashi agaban mahaifinta sannan takaishi cikin gidansu gurin mahaifiyarta sannan duk yan uwanta sukazo gurinsa …one-by-one… duk suka gaisa iyayenta da yan uwanta duk sukaji sun amince dashi saboda
ganin cancanta da sukayi daga gareshi+♥
.
♥+kowa yafita waje akabarsu su biyu kacal a falo domin yasha ruwa acikin nutsuwa da kwanciyar hankali akakawo masa kayan marmari da kayan ciye-ciye da shaye-shaye yana zaune yana chi ita kuma tana tayashi hira can sai yazo shan lemo ya daga kofi ya fara shan lemo sai yaji wata kalma mai dadi tafito daga bakinta cewa gaskiya naga iyayena duk sun yarda dakai yanzu maganar aurenmu kawai za’ay jindadin wannan kalmar datafada kawai sai yayi wata muguwar kwarewa daganan
yayi dogon suma ganin hakan daya faru dashi takalleshi kamar ya mutu+♥
.
♥+ kawai tadauki huqa tadaba acikinta nantake tafadi amace can bayan minti 4 shi kuma saurayin sai ya farko yana duba gefan
damansa sai ya ganta cikin jini yadubeta+♥
.
♥+yarasa wanne irin kuka zaiyi kuma ga iyayenta da yan uwanta sunajiran fitowarsa+♥
.
! ASSIGNMENT wai idan kainesaurayin ko kene saurayin ya zakuyi???